Sauke Karatun tafsirin alkur-ani mai girma JUZ AMMA tafseer sheikh jafar mahmud adam. Acikin wannan manhajja zaku samu tafsirin Juz Amma wato tun daga kan suratun Naba'i har zuwa suratun Nasi.
Каран сауті май кяу. Завершити Тафсир Шейха Джаафара Махмуда. Mun biyo tafsirin daki-daki domin 'yanuwa masu neman ilimi su amfana sosai kuma suji dadin tafsirin.
Mun rubuta lambobin ayoyin kowanne tafsiri domin saukin dubawa.
Domin sauke sheikh ja'afar mahmud adam complete tafsir me dauke da tafsirin daga suratul baqarah zuwa suratun nasi mai aiki babu bukatar data sai ku ziyarci shafin kareemtkb a yanar gizo-gizo
Таріхін Райувар Шейх Джафар Махмуд Адам Кано:
Шейх Джаафар Махмуд Адам із гарін Даура, шекарата 1962 (ко да яке вані локацин Якан CE1964).
Sheikh Ja'afar ya kammala hardar alkur'ani a 1978. A shekara ta 1980 Ya shiga makarantar koyon Larabci tamutanen kasar Misra a cibiyar yada Al 'Adun Rude Misra, Єгипетський культурний центр), sannan kuma ya shiga makarantar manya da ba suyi boko ba ta Masallaci Вечірні заняття для дорослих. jafar повний тафсір в автономному режимі
Ya kammala wadannan makarantu a Shekara ta 1983 Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar GATC Gwale a shekara ta 1984, kuma ya kammala a shekara ta 1988. jafar full quran tafsir offline
A shekara ta 1989, ya sami gurbin karatu ajami’ar musulunci ta Madinah, a inda ya karanta Ilimin Tafsir wanda kuma ya kammala a Shekara ta 1993. Шейх Джафар повний тафсір офлайн
Sannan Sheikh Ja’afar ya sami damar Kammala karatunsa na digiri na biyu (Masters) a Jami’ar Kasa-Da-Kasa Ta Afrika da Take Khartoum, Судан. Ya kammala karatunsa na digiri na uku, wato digiri na digirgir (Phd), a Jami'ar Usman dan Fodiyo dake Sokoto. тафсір шейха Джафара
Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar da su, sun hada da tafsirin Alkur’ani mai Girma. Шейх Джафар Тафсір офлайн
Kafin rasuwarsa, Malam ya fara gagarumin aikin rubuce tafsirinsa a harshen Hausa a karkashin wannan cibiya (Центр ісламської документації імені Шейха Джаафара). Шейх Джафар Тафсір 2006